Music Adam A Zango Taka Ft Arewa Finest
Toh Kamar Dai Yadda Mawakin Kuma Jarumi A Masana’antar Kannywood Wanda Ya Shahara A Fagen Nishadantarwa Tare Da Farantawa ilahirin Jama’ar Fadin Duniya Rai Adam A Zango Dauke Da Wasu Yaransa Cikin Sabuwar Waka Mai Suna “Taka”.
Idan Bazaku Manta Ba Adam A Zango Ya Baiyana Cewa Yanzu Aka Fara A Cikin Wata Waka Da Ya Wallahfa Cewa Dauka Ka Yanzu Aka fara Makiya Sai Ku Mutu Domin Yanzu Allah Ya Fara ikon Sa A Gareni.
Kuyi Kokarin Download Na Wannan Waka Domin Ta Sha Ban Ban Da Duk Wata Waka Domin Nishadantarwa.
Always Ku Kasance Tare Da Shafin www.Mobilized9ja.Com.ng Adam A Zango Feat Arewa Finex.