Music Autan Naziru Sarkin Waka, Kanawa Sai Hakuri “Mulki Ba Rauyuwa Ba”
Yau Munzo Muku Da Wata Zazzafar Sabuwar Mai Taken “Kanawa Sai Hakuri” Wada Autan Wazirin Waka Na Naziru Sarkin Waka Ya Rera.
Idan Ka Saurari Wakar Zakaji Tamkar Naziru Sarkin Waka Ne Ke Yinta, Wasu Sunce “Naziru” Ne Kawai Badda Sahune Yakeyi.
Amman Maganar Gaskiya Bashi Bane Yaron Shine Ke More Bakinsa A Sauke Da Wakar Sarki SLS Tsohon Sarkin Kano.
Ga Wakar Nan Kusha Sauraro Lafiya:-