Music Fresh Emir Ft Ali Jita – Shagali
Da Wayar Safiyar Yau Mawaki “Fresh Emir” Ya Turomana Sako Kamar Haka”
“Zan Saki Sabuwar Waka Ta Mai Taken Shagali Feat. Alijita1 Gobe Idan Allah Ya Kaimu”
Produced by @kasheepu
Mixed & Mastering By @midget_mix
#Shagali # AkuMaiBakinMagana #ayauseries
#Watazara #saikowayatashi # Ayimugani
#AyiHakuri