Music:- Fresh Emir Sakon Wasika Zuwaga Buhari
Fitacen Mawakin Hausa Hip Hop Aku Mai Bakin Magana, Hazikin Mawaki Dake Tashe A Wannan Zamani Yau Ya Taho Da Wata Zazzafar Sabuwar Wakar Sa, Ko Bace Muku Sakon Wakika.
fresh emir aku mai bakin yayiwa shugaban kasa buhari zazzafar waka mai taken wasika ga shugaban kasa.
Wannan Waka Tazo Da Cittah Zata Kayatar Da Ku So Sai Masoyan Aku Mai Bakin Magana Da Baba Buhari Baki Daya.
Ku Tura Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram Da Telegram.
Akoda Yaushe Zaku Iya Samun Sabbin Wakokin Hausa Hip Hop Dana Wakokin Siyasa, Duk A Wannan Shafin.