Music Jadda Garko Masu Jar Hula Sun Tabka Gwari “Makafi Sun Hallakar Da Sarki”

Masha Allah Barkanku Da Ziyartan Shafin PressHausa Shafin Dake Kawo Muku Sabbin Wakokin Siyasa Da Labaran Duniya Da Suka Shafin Al’amurran Yau Da Kullin.
A Yau Muna Dauke Da Wakar Da Duka Dade Kuna Jiran Fitowarta Wadda Hazikin Mawaki Siyasa Alh Jamil Jadda Garko Ya Rara Mai Taken “Biyu Babu Ta iske Mai Darrajah Ya Loser Kano Kuma Ba Abuja” A Wani Suna Kuma Mawakin Ya Kira Wakar Da Suna Kamar Haka:- ( Makafi Sun Hallaka Da Sarki Mix ).
Tabbas Wannan Waka Jadda Garko Yayi Nazari Da Zurfafa Tunani Domin Yayi Amfani Da Ilimi Da Fikira A Ciki Idan Kunka Saurari Wannan Waka Zaku Tabbatar Da Haka, Waka Baiwa CE Sai Mai Illimi. Ga Wakar Nan Kusha Sauraro Lafiya:-