Music Jadda Garko Sarkin Lafiya Mix (Sabuwar Waka)

Sabuwar Wakar Jamilu Jadda Garko Ta Sarkin Jahar Lafiya Barebari, Sarkin Lafiya Ya Taimaki Mawaki Jamil Jadda Garko.
Ku Sauke Wakar Zuwa Kan Wayoyin Ku Domin Jin Irin Yabon Da Jamil Jadda Garko Yayi Zuwaga Sarkin Lafiya, Gidan Sarauta Ta Sidi Baki Nasarawa State.
Ga Wakar Nan Kusha Sauraro Lafiya.