Music Jamil Jadda A Daina Kashe Fulani (Kira Ga Gwamnoni Har Jami’an Tsaro

Ga Sabuwar Waka Daga Alh Jamilu Jadda Garko Mawakin APC Na NASA Baki Daya.
Mawakin Jamil Jadda Garko Yayi Wannan Waka Zuwa Ga Mayan Najeriya Da Kowa Ma Baki Daya.
Lamar Yadda Yake Cewa A Cikin Wakar Sa A Daina Kashe Fulani Yaki Bazai Kai Ga Sulhu Ba.
A Tuna Suma fa Rayuwa Ce Buhari Da Gwamnonin Najeriya Su Natsu Suyi Karatun Ta Natsu A Daina Kashe Fulani.
Ga Wakar Nan Kusha Sauraro Lafiya.
Source www.PressLoaded.com.ng