Music Jamil Jadda Garko Sanata Barau Maliya “Kano Sai Ganduje”

Bayan Shiga Kotu Da Yaki Da Neman ‘Yanci Da GwamNan Jahar Kano Ganduje Ya Gabatar Tsakanin Sa Da Abokin A Dawarsa Abba Kabir Yusuf A Karkashin Jamiyar PDP, Kusan Samun Nasarar Ganduje Sanata Barau Maliya Ne Wanda Shine Kan Gaba Don Ganin Ganduje Ya Koma Kan Kujerar Sa.
Ganin Hakane Yasa Jamil Jadda Garko Ya Mike Kafa Ya Dauki Niya Ya Wake Sanata Barau Maliya Domin Ganduje Da Kansa Yace Sanata Barau Maliya Dane Ya Chanci A Yaba Mishi.
Ga Dai Wakar Nan Kuyi Download Kusha Sauraro Lafiya:-