Music:- Jamil Jadda Garko Sarkin Dawaki Mix
Bayan Gama Nadin Masarautun Kano Da Anka Gudanar A Kwanakin Baya, Mawakin Jamil Jadda Garko Ya Fitar Da Wasu Wakoki A lokacin, Yau Kumah Ya Fitar Da Wata Sabuwar Wakar Mix Daga Cikin Wakokin.
Wannan Wakar Zata Fahimtar Da Duk Mai Ganin Cire Tsohon Sarkin Kano Da Ya Gabata Ba Dai Dai Bane Ko Anyi Kuskure A Lokaci.
Mawakin Jamil Jadda Garko Ya Bugs Tamburan Sarauta Dai2 Gwargwado Domin Sarkin Dawaki Yana Kwatanta Adalci A Mulkin Sa Na Sarauta.
Ga Dai Wakar Nan Ku Dannah Kan Download Mp3 Domin Sauke Wakar Zuwa Kan Wayoyin Ku.
Download Mp3 now
Ku Tura Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram Da Telegram.