Music Kamilu Almajin Mawaka, Bala Basa Sabuwar Waka
Shaharren Mawakin Nan Na Siyasa Na Jar Yobe State “Alh Kamilu Almajirin Mawaka” Wanda Jama’a Sukayiwa Lakabi Da (Almajin Mawaka).
Kamilu Dai Ya Rera Waka Zuwa Ga Bala Basi Mai Takarar Sanata A Jahar Su Ta Yobe.
Wannnan Wakar Zazzafa CE Kada Kubari A Baku Labari, Domin Shafin Pressloadedng. Com Bazai Kawo muku Banzar Waka Ba.
Kuyi Download Asha Saurarro Lafiya:-