Music:- Mome Neh Happy Sallah
Matashin Yaro Dan Arewa Wanda Ke Lokaci A Fagen Wakokin Gargajiya Hausa Hip Hop Yau Yazo Muku Da Wata Zazzafar Sabuwar Wakar Sa Mai Taken, (” Happy Sallah “).
Mome Neh:- Ya Rera Wakar Domin Taya ‘Yan Uwa Musulmai Happy Sallah Ranar Farin Cikin kowa.
Kada Ku Bari A Bako Labari Domin Yaron Yazo Da Wani Salo A Cikin Wakar, Haka Wakar Tazo Da Cittah.
Ku Tura Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram Domin Taya ‘Yan Uwa Da Abukan Arziki Barka Da Sallah.
Don’t Forget To Share.