Music Rarara Sarki Allah Mungode Maka Mai Komai “Wakar Shiga Kotu”
Ga Wata Waka Da Zafi Zafi Rarara Ya Rerawa Gwamnan Jahar Katsina State Mawakin Dauda Kahutu Rarara Ya wake masari mai Nasara Goma.
Wannan Wakar Dai Waka CE Tashiga Kotu Da Akayi Ganin Nasarar Da Masari Yayi Ya Rera Mai Wakar.
Kamar Yadda Ankayi Dauki Ba Dadi A Jahar Kano Tsakanin Abba Gida Gidan Da Ganduje Indah Mawakin Yayi Wakar “Basa Fahimta Kuma Basa Da Ganewa”
Ga Wakar Nan Kuyi Download Kusha Sauraro Lafiya Daga Shafin Pressloadedng.com.