Music Rarara Da Jamil Jadda Sabuwar Waka Allah Haska Atiku Bagudu “Mai Shinkafa”

0
IMG 20200121 090432 722

A Yau Muna Dauke Da Wata Sabuwar Wakar Gwmnan Jahar Kebbi Waddah Mawakan APC Su Ka Rera, Ga Su Kamar Haka (1) Dauda Kahutu Rarara Da (2) Jamil Jadda Garko Kano State.

Wannan Waka Ta Fitone A Yau  Domin Su Wanke Shi Da Zargin Da Wasu Mawaka Ke Bibiyar Sa Dashi Da Cewa Bai Aikin Komai A Kebbi Ba, Kuma Cikin Ikon Allah Atiku Bagudu Ya Farantawa Jama’ar Kebbi Kamar Yadda Kowa Yasani Cewa Shine Buhari Ya Baiwa Sarkin Noman Najeriya.

Related Posts
1 of 121


Tabbas Atiku Bagudu Ya Chanci Yabo Domin Ya Buda Rassai A Kebbi Da Bada Aiyukan Yi Ga Matasan Kebbi, Idan Bazaku Manta Ba Rarara Ya Fitar Da Wata Waka A Kwanakin Bayan Tun 2018 Inda Yake Cewa A Cikin Wakar Sa “Dan Bagudu Alkairi” Yayi Wannan Waka Domin Kwazonsa Da Yakeyi Kuma Shine Ya Kori Bakan Gizon Kebbi.

Ga Wakar Nan Dai Kuyi Download Kusha Sauraro Lafiya, Kada Ki Manta Kuci Gaba Da Kasancewa Tare Damu A Koda Yaushe Domin Download Sabbin Wakokin Siyasa Da Na Zani.

DOWNLOAD MUSIC NOW

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy