Music Rarara Ft Kamilu Koko Sardaunan Bade – Ahmad Lawal
Fitattun Mawakan Siyasa Dauda Kahutu Rarara Tare Da Fitacen Mawkin A Jahar Kebbi (” Kamilu Koko “) Mawakin Da Yayi Fice A Najeriya Sunyi Gamaiyar Juna Sun Rera Sabuwar Waka Zuwaga (” Ahmad Lawal “).
Wakar Ta Samu Baituka Da Nutsuwa Wajen Furta Kalamai Maisu Tsari Da Kalmai Masu Harshen Damo.
Ga Dai Wakar Nan Ku Dannah Kan Download Kusha Sauraro Lafiya.
Kada Ku Manata Zaku Iya Samun Sabbin Labaran Kannywood Da Sabbin Wakokin Siyasa Dana Hausa Duke A Cikin Wannan Shafin Namu Dake Kokarin Faranta Muku Rayukan Ku.
Zaku Iya Turawa Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram Da Sauran Social Media Domin ‘Yan Uwan Ku Su Karu Da Wannan Post.
Kada Kuyi Kasa A Guiwa Ku Ajiye Munah Comments Dinku Domin Jin Ra’ayoyin Ku Da Bukatun Ku.
Zaku Iya Turo Munah Sako Ta Wannan Email Kamar Haka:- info@pressloadedng.com Ko PressLoaded2@Gmail.com Mungode.