Music Rarara Hudu Ba Ko Daya Munkayima ‘Yan Kwankwasiya

Rarara Ya Saki Zazzafar Waka Mai Taken “Butun Hudu Ba Ko Daya” Kamar Yadda Mawakin Ke Cewa A Nan Ne Wasu Suka Sha Kasa.
A Cikin Wakar Rarara Yace Yanzu A Kano Butun Uban Abba Ake Kai Abba Wuce Gida, Tsula Da Abida Sun Sha Kasa Kotu Da Yiwa Tsula Sintir, Ga Wakar Nan Kusha Sauraro Lafiya.
Ku Tura Zuwa Facebook, Twitter Instagram Da Sauran Social Media Kuma Kuci Gaba Da Kasancewa Tare Damu a Koda Yaushe Domin Download Sabbin Wakokin Siyasa Da Na Nanaye.