Music:- Rarara Masari Na Gurin Ayo Gyara “Sabuwar Waka”
Dauda Kahutu Rarara Ya Sake Fitar Da Wata Wakar Ta Biyu (2) Domin Fahimtar Da Jama’a Halin Da Jahar Katsina Take Ciki.
Domin Da Yawa Daga Cikin Mayan Jahar Katsina Nada Hannu A Cikin Tashe Tashen Hankullan Jama’a Dake Faruwa, Babu Yadda Za’ayi A Samu Shawo Kan Marsalar A Lokaci Daya Dole Sai Anyi Hakuri.
Rarara Ya Kara Da Cewa Masari Na Gurin A Yo Gyra Wasu Na Aiki Da Rudadi Kullin Fatan Su Kar Jahar Ta Zaunah Lafiya.
Masari Na Kishin Jahata Wadan Su Na Tashirin Mugun, Wakar Allura Rarara Ya Sanaya Da Karin Magana A Ciki, Kuyi Download Ku Sauraro Rarara.
Download Music Now
Kada Ku Manta Ku Tura Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram Telegram.