Music Rarara Nasarorin Gwamnatin Baba Buhari
Download Zazzafar Sabuwar Wakar Rarara Mai Taken (” Nasarorin Gwamnati “).
Wannan Wakar Kamar Radar da Isyaku Forest Yasan Hakan Zata Bafaru Ya Tsaya tsayin Taka Don Ganin Sun Rera Wakar Zauga Baba Buhari Sai Gashi Yanzu Jama’a Na Ta Tsokaci Kan Cewa A Fito Fili A Gayamusu Aikin Da Gwamnatin Buhari Tayi.
Ku Kasance Tare Damu Domin Samun Sabuwar Wakar Da (“Rarara”) Zai Saki, Wanda Yayi Ikirarin Cewa Baba Buhari Yayi Aiki Tukuri Ya Kumah Kawo Chanji A Najeriya.
Ga Taken Wakar Kamar Haka:-
- Shide Buhari Sunan Sa Kainuwa, Dan Adam Nada Mantuwa.
- Kanda Buhari Ya Hau Kowa Dakyar Yake Har-Hade Suwa
Kada Ku Manata Zaku Iya Samun Sabbin Labaran Kannywood Da Sabbin Wakokin Siyasa Dana Hausa Duke A Cikin Wannan Shafin Namu Dake Kokarin Faranta Muku Rayukan Ku.
Zaku Iya Turawa Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram Da Sauran Social Media Domin ‘Yan Uwan Ku Su Karu Da Wannan Post.
Kada Kuyi Kasa A Guiwa Ku Ajiye Munah Comments Dinku Domin Jin Ra’ayoyin Ku Da Bukatun Ku.
Zaku Iya Turo Munah Sako Ta Wannan Email Kamar Haka:- info@pressloadedng.com Ko PressLoaded2@Gmail.com Mungode.
Zamu Saki Wakar Akan Lokaci Insha Allah.
Comments are closed.