Music Rukaiyya Dawaiya Badaru Mai Kwakuleta Talamiz
Ga Wata Waka Da Rukaiyya Dawaiya Ta Rerawa Gwamnan Jahar Jigawa Run A Lokacin Yakin Neman Zabe Na 2019.
Jaruma Rukaiyya Dawaiya Yanzu Dai Ya Kara Himma Ta Fannin Wakoki Domin Tafi Samun Alfanu Ga Yadda Masu Nazari A Masana’antar Kannywood Keyi.
Kuyi Download Wannan Waka Zakuji Yadda Rukaiyya Dawaiya Yabo Da Ban Girma Ga Gwamnan Jahar Jigawa Badaru A in Dai Sai Kunyi Download Kun Saurara.
Download Music Now
Kada Ku Manta Kuyi Share Zuwa Facebook, WhatsApp, Twitter, Da Sauran Social Media Domin Samun Sabbin Wakoki Ku Kasance Tare Damu Akoda Yaushe.