Music Tijjani Gandu Kowa Yaci Amana Zata Cishi “Sabuwar Wakar ‘Yan Kwankwasiya”

Sabuwar Waka Kenan Daga Jigo Uban Tafoya Kuma Hazikin Mawakin Kwankwasiya, “Tijani Gandu” Mai Taken (” Kowa Yaci Amana”) Mawakin Ya Fitar Da Wakar Domin Nuna Rashin Jin Dadinsa A Bisa Ga Hukuncin Da Kutun Koli Ta Yanke.
Ga Yadda Mawakin Na Kwankwasiya Yayi Tsokaci Ko Sharhi A Cikin Wakar Yana Nuna Cewa A Hukuncin Da Kotun Koli Tayi Anci Hakin Su, Tijani Gandu Yayi Martani Da Kalamai Masu Zafi So Sai. Kukyi Kokarin Download Na Wakar Ku Saurari Mawakin Yadda Yaci Albarkacin Bakin Sa.
Ayi Download Lafiya A Sha Sauraro Lafiya:-
Download Music Now