Music Rarara Ft Kamilu Koko Aiki Aiki Komi Dare
Sabuwar Wakar Rarara Da Kamilu Koko Wadda Suka Rera Zuwa Ga Gwamnan Jahar Kano Dr Umar Abdullahi Ganduje Kadimul Islam.
Rarara Sa Kamilu Koko Sun Radawa Wannan Wakar Da Sunah (” Aiki Aiki Komai Dare “).
Kuyi Kokarin Sauke Wakar Zata Fadakar Daku Da Nishadantarwa.
Shafin Pressloadedng.com Ya Samu Wannan Wakar Inda Ya Zamta Da Mawakin Tun Kafin Ya Saki Wakar Zuwa Ga Gwamnan Jahar.
Ga Wakar Nan Kuyi Download Sannan Kuyi Share Zuwaga ‘Yan Uwan Ku Domin Taya Bayin Allah Addu’a Allah Ya Kawo Sauki.