Music Wazirin Rarara Gwamna Mai Rabon Agogo
Ga Wata Sabuwar Waka Daga Fitacen Mawakin Apc Dake Zaune A Jahar Neja Kumah Na Hannun Damar #Dauda Kahutu Rarara “) Yahaya Madawaki Wazirin Rarara.
Wazirin Rarara Ya Rera kumah Wallafa Wakar Domin Nunah Kishin Sa Ga Data Daga Cikin Gwamnonin Kasar Nan Tamu Najeriya Yadda Wannan Gwamna Keyi Baidace Ba, Yabar Al’ummah Tai Cikin Halin Kaka-Nikayi Halin Hawulayi.
Idan Kunkayi Download Na Wakar Zakuji Yadda Yahaya Wazirin Rarara Ke Tsokaci Akansa Kimah Wata Kilah Zaku Fahimci Wanne Gwamna Ne.
Ku Shiga Cikin Wannan Alamar Download Dake Nan NASA Ku Sauke Zuwa Kan Wayoyin Ku.
Kada Ku Manata Zaku Iya Samun Sabbin Labaran Kannywood Da Sabbin Wakokin Siyasa Dana Hausa Duke A Cikin Wannan Shafin Namu Dake Kokarin Faranta Muku Rayukan Ku.
Zaku Iya Turawa Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram Da Sauran Social Media Domin ‘Yan Uwan Ku Su Karu Da Wannan Post.
Kada Kuyi Kasa A Guiwa Ku Ajiye Munah Comments Dinku Domin Jin Ra’ayoyin Ku Da Bukatun Ku.
Zaku Iya Turo Munah Sako Ta Wannan Email Kamar Haka:- info@pressloadedng.com Ko PressLoaded2@Gmail.com Mungode.
A Koda Yaushe Fatan Mu Mukawo Muku Abubuwan Dakan Anfanar Daku Baki Daya.
Comments are closed.