Music Wazirin Rarara Kano Ta Waye Gobe
Fitacen Mawakin Siyasa Da Wakokin Biki Ko Sunah, Kumah Babban Na Hannun Damar Dauda Kahutu Rarara.
Yau Ya Fitar Da Sabuwar Wakar Sa Mai Taken (” Kano Ta Waye Gobe “).
Wannan Wakar Dai Ya Fitar Da itah Ne Domin Farkar Da Jama’a Daga Barcin Da Sukeyi Kamin Shekara Ta 2023, Tun Yanzu Hasashe Ya Nunah Wata Kilah Akwai Wasu Sabani Da Zasu Biyo Baya A Kano.
Ga Dai Yahaya Wazirin Rarara Dauke Da Bayani A Cikin Sabuwar Wakar Sa, Duk Zakuji Abinda Ke Tafiya A Halin Da Ake Ciki.
Download MP3
Kada Ku Manata Kuyi Share Zuwa Facebook WhatsApp Instagram Da Twitter.