Rarara Sabuwar Wakar Cire Sarkin Kano

0

Download Music Nowrarara pressloadedng.com681595761

Rarara Ya Saki Wannan Sabuwar Wakar Domin Murna Da Taya Gwamnan Kano Dr Umar Abdullahi Ganduje Sauke Sarkin Kano Muhammad Sanusi (II).

“Rahotanni sun ce rikicin Sauke Sarkin Kano ya barke ne bayan bukatar da mataimakin shugabar majalisar dokokin, Hamish Ibrahim Chidari, ya yi cewa a gabatar da rahoton da kwamitin da majalisar ta kafa domin binciken Sarki Sanusi II.

Ranar hudu ga watan Maris ne majalisar ta ce ta karbi korafe-korafe biyu da suka zargi Sarki Sanusi II da yin kalaman da ba su dace da addinin Musulunci da al’ada ba.

Shugaban majalisar ya shaida wa ‘yan majalisa cewa ya karbi korafe-korafen ne daga wata Kungiyar Bunkasa Ilimi da Al’ada ta Kano da kuma wani mutum, Muhammad Mukhtar mazaunin karamar hukumar Gwale.

Amma bai fayyace abubuwan da Sarki Sanusi II ya yi ba wadanda suka saba addini da al’adun Kano”

Related Posts
1 of 119

Ga Dai Wakar Nan Da Rarara Ya Saki Kusha Sauraro Lafiya.

Download Music Now

©Mobilized9ja.Com.Ng

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy