Rarara Ya Radawa Dan Sa Suna, Abubakar Sadiqq
Shahararten Mawakin Nan Na Siyasa Kuma Jigo Uban Tafiyar Buhari Dodar “Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara” Ya Shedawa Shafin Daya Daga Cikin Admin Na Shafin www.Mobilized9ja.Com.Ng Allah Ya Albarkace Shi Da Samun Karuwa Yaro Namiji A Satin Da Ya Gabata.
Dauda Kahutu Rarara Ya Radawa Yaron Suna “Abubakar Sadiqq” Allah Ya Raya Akan Sunnah Yabashi Tarbiya Ta Gari Ameen.
Ga hituna Kadan Daga Cikin Shagalin Bikin Yaron Da Aka Haifamasa.