Rayuwar Duniya Aroce Allah Yama Mahaifiyar Halima Atete Ta Rasu

0
IMG 20200208 090214 084
Related Posts
1 of 405

Mahaifiyar tauraruwar fina-finan Hausa, Halima Atete ta rasu da Safiyar Yau. Abokan aikinta irin su Hassan Giggs, Hafsat Idris dadai sauransu tuni suka fara nuna Alhini da mika ta’aziyyarsu.

Muna fatan Allah ya jikanta da Rahama ya bada hakurin Rashi Ameen Summah Ameen.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy