Rikici Ya Barke Tsakanin Nafisa Abdullahi Da Maryam Booth, Zagi Har Na Uwa Da Uba

0
nafisat abdullahi fans 20200208 0001

Wani Ya Harsala Nafisat Abdullahi Akan Bidiyon Maryam Booth, Wani Matashi Mai Amfani Da Shafin Twitter, Ya Harsala Jaruma Nafisat Abdullahi, Inda Ta Zazzageshi.

Tun Jiya Ne Dai Aketa Wallafa Wani Video A Shafin Social Media, Dake Nuna Wani Hoton Video Mai Dakikai Shida, Na Wata Budurwa Tsirara, Inda Ake Zargin Jarumar Kannywood Ce, Maryam Booth.

Bayan Fitan Wannan Videon Ne Sai Kanana Da Maganganu Su Dinga Tasowa Daga Wasu Jaruman Kannywood Din. inda Jaruma Nafisat Abdullahi Ta Wallafa.

Kalli Videon Maryam Booth A Nan:-

Related Posts
1 of 405
IMG 20200208 092420 002

Shine Wasu Su Dinga Maida Mata Murtani.. Mai Zafi, Sai Itama Ta Sake Nata Murtanin Mai Zafi

IMG 20200208 092405 127

Daga Baya Jarumar Ta Sakeyin Wani Post Din Mai Zafi Bana magana, hayaniya ba abi na bane, amma duk abinda ke yawo akan mutanen zamani nima akwai shi akai na! Ku Sani, kasancewa ta public figure bazai hanani nuna tashanci ba tunda duk yan tasha ne ah nan…. duk mu hadu mu ci mutuncin juna tunda abinda most of you ke so kenan. — Nafisat Abdullahi.

IMG 20200208 092348 715

Sai Dai Har Zuwa Yanzun Ba.aji Maryam Booth Din Ta Fito Tace Komai Ba Game Da Lamarin.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy