Rundunar ƴan sandan haɗin gwiwar Nigeria da Niger sunyi nasarar kama wani ƙasurgumin  ɗan ta adda

0

Rundunar ƴan sandan haɗin gwiwar Nigeria da Niger sunyi nasarar kama wani ƙasurgumin  ɗan ta adda

Masha Allah munyi karo da wani fai fan bidiyo ko kuma muce muku fai fan audio wanda yake tabbatar mana da an kama wani kasur gumin dan ta adda wanda yana daya daga cikin miya gu.

Wanda suke hana bayin Allah nutsuwa ako da yaushe wannan labarin gaskiya ne duba bawai Nigeriya abun yafaru ba wannan abu yafaru ne a jamhuriyar Niger  kamar ya mukaji.

Related Posts
1 of 407


Dan haka batare da wani bata lokaci ba zamu saka muku wannan fai fan bidiyan domin kuga yadda aka kamashi da kuma irin manyan maka mai da aka samu a wajan dan ta addan.

A yanzu haka zaku iya kallan wannan fai fan bidiyan domin ku gane wa ida nuwan ku kuma zaku ga hotan sa sannan kuma wannan labari mu samo shine a akan tashar Diffa studio dake YouTube.

Kadu wani guri anan kasa kadan mun saka wani katan rubutun shi zaku danna zai mai ku har inda zaku kalli wannan bidiyan gashi nan a wajan katan rubutun nan.

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy