Rundunar ƴan sandan jihar Legos Tayi na sarar cafke wani ƙasurgumin ɓarawo a jihar
Gaskiya an rage mugun irin sabo da yadda aka kama wani barawo ko muce dan ta adda muna fatan Allah yakara tona musu asirin ameen
Yanzu yanzu anyi nasarar kama wani miya gun yan tadda ko zaku iya tsaywa domin ganin wannan fai fan bidiyan da muke tafe dashi a yanzu haka ku kuran ta kana sai ku kalli bidiyan a kasa.
Haka Allah yake lamarin sa mutum yana iskancin sa lokaci daya sai kaga Allah yayi ram dashi kuma babu yadda ya iya haka nan dai koyan so ko baya so asirin sa zai tonu kuma a yanke masa hukunci dai dai da abun da ya ai kata ga kuma kunya da zai sha.
Yanzu haka batare da wani bata lokaci ba zan saka muku wani fai fan bidiyo da zai muku karin haske akan wannan yan fashin kai acikin su ma har da wanda zaku gani da kakin sojoji.
Dan haka yanzu ku danna inda aka saka katan rubutun nan zaku ga an saka full video da manyan baki kamar haka bayan kun kalla sai muce Allah ya shiryi mai san shiriya.
Kada kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.