Rundunar Ƴan Sandan Nigeria Tasamu Nasarar Kama Wani Ƙasurgumin Ɗan Ta’adda

0

Rundunar ƴan sandan Nigeria tasamu nasarar kama wani ƙasurgumin ɗan ta'adda

Yan fashin da ake kama wa lallai ya kama ta duk wanda yashiga hannu ai masa hukuncin da yadace dashi domin indai ba’a hukun tasu tofa gaskiya akwai babbar matsala musamman masu kashe mutane.

Related Posts
1 of 405

Wani bidiyan dan fashi da makami da aka kama ya bawa mutane mamaki sosai da sosai domin yadda yake magana abun babu da dinji baki daya amma ya kama ya kuma ku kalli bidiyan.

Muna fatan Allah yaganar da masu san gane wa duk wanda kuma burin sa kawai yaji gaba da zalun tar mutane Allah yatona masa asiri ayi maganin sa ameen Danna katan rubutu nan 

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy