Rundunar Yan Sandan Jahar Kaduna sun samu nasarar cafke Shahararren dillalin makamai
Abun da wannan labarin ya kunsa shine wani babban dan ta adda ne ya shiga hannu dan haka sai ku kuran ta labarin anan shafin amma tushan labarin yasamo asali ne da shafin Hausalegit.
Masha Allah Rundunar Yan Sandan Jahar Kaduna sun samu nasarar cafke Shahararren dillalin makamai dinnan nan mai suna Bilyaminu Saidu a kan mashin yana kokari safarar makaman wa yan Taadda
Kamar Yadda Jaridar HAUSALEGIT Ta rawaito an kamashi da Bindiga mai Kirar Ak 47 Guda daya da Carbi, Da kuma Harsashai Sama da Dari Uku (300) wato dari uku da arbain da Hudu (344)
Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Ya Allah Ka kara tona musu Asiri, Ameen Dob Nabiyyur-Rahma wannan shine karshan rahotan daman ance karshan a lawa kasa ne.
A WANI LABARIN NA DABAN
TIRKASHI ashe karin aure yana saka mata yin kisa sabo da Kishi kumallon mata a yau muke samun labarin matar data kusan kashe mijin ta har lahira ta hanyar cire masa azzakari dalilin zaiyi mata kishiya.
A yau muna da cikakken rahoto kan mata da miji, kusan shekara guda kenan wannan labarin ke yawo a shafukan sada zumunta saboda babu hujja. Shi ya sa ba mu kawo shi ba sai yau bayan mun samu shaida.
Wannan rahoto ne na wata mata da ta yi yunkurin kashe mijinta ta hanyar cire azzakarinsa saboda zai kara aure. Yana nufin zai kawo kishiya, ita kuma ta fi son zama ita kadai a gidan mijinta.
Bata son kishiya, ta bayyana za ta iya yin komai don kada ta zauna da kishiya. Bayan ta kasa cire azzakarin mijinta sai aka tambaye ta dalilin da yasa take kokarin cire azzakarin mijinta kuma ta san zai mutu bayan ya cire.
Ta ce “domin ya ce sai ya kara aure kuma ba ta san ko ta cire azzakarinsa ba zai mutu.” Daga baya mun samu rahoton cewa matar tana hannun ‘yan sanda ana tuhumarta da yunkurin kisan kai.
Wannan shin karshan rahotan mu nayau kuci gaba da kasan cewa damu ako da yau she.
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.