Saƙon wani Babban ɗan ta adda zuwa ga jama’ar Nageria Birni da ƙauye Baki Ɗaya

0

Innalillahi saƙon wani Babban ɗan ta adda zuwa ga jama'ar Nageria Birni da ƙauye Baki Ɗaya.

 

Wannan Abu dame yai kama yanzu haka zamu saka muku fai fan audio na wani kasur gumin tan adda yana cewa sufa yanzu suka fara sata da ai kata abun da bai dace ba.

Gaskiya nigeria akwai matsala domin wani abu da zai Baku mamaki shine ko wanna babban dan ta adda sai kaga wai kasur gumin dan bindiga ana hira dashi yana fadin abun da yake so.

Dan haka sai kushirya domin saurarar wannan fai fan audio din domin kuji abun da yake fada idan kukaji da kunnan ku sai kumfi yarda kudanna wajan katan rubutun nan

WANI RAHOTON NA DABAN

Wani sofa kenan da asirin sa yatonu wannan Abu dame yai kama wai ace wand suke gadin kune zasu ke hada kai da yan fashi da masu gar kuwa da mutane suna cutar da Wanda aka basu tsaransu.

Related Posts
1 of 407


Yanzu dai tunda aka kama wannan sojan asirin sa yatonu muna fatan duk Wanda yake da hannu ajan zalun tar yan uwa musulmai Allah yatona masa asiri ko wanene a gane shi kuma ai masa hukunci.

Dan haka yanzu zamu saka muku wannan bidiyan ku gani kuma zakuji irin ta addacin da yake yi bayan shidin sojane kudanna inda aka saka wannan katanga rubutun

A WANI LABARIN NA DABAN 

Yanzu mukai karo da wani labarin wa yanda aka kama su da laifin ai kata wasu manyan laifuka kamar su fashi da makami da dai sauran aiki wanda bai kama taba ace musulmi yana yiba.

Kai ko ba musulmi bane gaskiya hakan bai kama taba domin katare wani ka kwace masa kudi ko kuma wani abu da ya mallaka zayyi amfani dashi kaga ko waye akai masa haka bazaiji dadi ba.

Dan haka yanzu batare da bata lokaci ba zamu saka muku wannan Faifan Bidiyon domin kuga abun da yafaru da idan ku kuma kuji abun da yan fashin suke cewa Danna katan rubutu nan

 

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy