Sabuwar Wakar Rarara Basa Fahimta Kuma Basa Da Ganewa

Yanzu Yanzu Shahararren Mawakin Nan Na Soyasa Dauda Kahutu Rarara Ya Saki Wannan Zazzafar Waka Domin Zazafa ‘Yan (Kwankwasiya).
Idan Kuka Saurari Wannan Sabuwar Wace Da Mawakin Ya Rerawa Ganduje Da ‘Yan Kwankwasiya Domin Arashi Da Cewa Basa Fahimta Kuma Basa Da Ganewa.
Ga Dai Wakar Nan Kusha Sauraro Lafiya.