Sadiya Ta Saka Ranar Biyan N-power Stream 2 Kudin Albashin Wata Uku
Daga Yau 23 Zuwa 31/01/2023 Hukumar Npower Zata Biya Masucin Gajiyar Stream 2 Kudin Albashin Wata Ukku
Minista Sadiya Umar Faruk, Tagana da Ma’aikatar Kula da Harkokin Jinkai ta Jaha, inda ta Sanar Dasu Cewa Zasu Amfana da Tallafin N-Power da Sauran Wadanda Suka Samu Tallafin Social Investment Program (NSIP) Domin Gudanar da Gangamin Yekuwar Jama’a
Sai Dai Bayan Taron, Mai Kula da Harkokin Jahar Ya Sanar da Ministar Cewa Ba’a Biya ko Dayaba Acikin Masucin Gajiyar Rukunin Npower Batch C Stream 2 ba.
Nan Take Ministar Sadiya Umar Faruk ta Amince da Biyan Albashin Watanni 3, Wanda Akesa Ran Za’a Biya Daga Ranar Litinin 23 ga Janairu Zuwa 31 ga Janairu.