Sako Mai Zafi Daga Rahama Sadau Kan Nuna Video Tsiraicin Maryam Booth

Babu Shakka Duk Wanda Yayiwa Maryam Booth Wannan Tonon Silili Allah Ya Tona Nashi Asirin, Wannan Sako Ne Daga Jarumar Fina Finan Hausa #Rahama_Sadau.
Jarumar Rahama Sadau Tayi Wannan Posting A Shafinta Na Instagram Ina Da Take Cewa. “Duk Wanda Ya Tozarta Wani, Allah Zai Tozarta Shi. Allah Ya Isa Abinda Akayiwa Maryam Booth😫😩 Haba!!!😤”
Ga Kuma Screen Shot Nan Kasa Domin Gasgata Wannan Post Da #Rahama_Sadau Da Kuma Maryam Booth, Allah Ya Saukawa Ya Kuma Sakama Maryam Booth.
