Sani Danja Tare Da Sunusi Oscar Sunyi Hatsarin Mota
Allah Ya Jarabci Jarumi Sani Danja Da Producer Sunusi Oscar 442, Da Hatserin Mota A Hanyarsu Ta Zuwa Bauchi Wajen Neman Yakin Za6e.
Labarin Da Muke Samu, Ya Tabbatar Da Hatserin Motan Ya Rutsa Da Jarumi Sani Danja Ne, Tare Da Producer Fina Finan Hausa Wato Sunusi Oscar 442.
Inda Suke Kan Hanyar Wajen Zuwa Taron Takarar Yakin Neman Za6en Dan Takarar Shugaban Kasa A Jam’iyar NNPC. Wato Rabi’u Musa Kwankwaso.
Ga Labarin Hatserin Nasu.