Shagalin Bikin Auren Lukman Labarina

0

Shagalin Bikin Auren Lukman Labarina

MashaAllah! Shagalin Bikin Jarumi Yusuf Sasen, Wato Lukman Na Cikin Shirin Labarina. Da Amaryarsa Amina. Cikin Satin Nan Ne Aka Daura Auren Jarumin Inda Ya Aure Wata Matashiyar Budurwa Mai Suna Amina A Garin Potaskum Na Jihar Yobe.

Related Posts
1 of 408


An Daura Auren Nashi Cikin Kwanciyar Hankali Da Rufin Asiri, Inda Yan KannyWood Suyi Cincirindo Wajen Daurin Auren Nasa. Inda Daga Baya Kuma Jarumai Mata Suma Su Halarci Shagalin Bikin Nashi.

Ga Bidiyon Shagalin Bikin Na Jarumi Sasen Din Anan Tare Da Amaryarsa Amina.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy