Shagalin Birthday Matar Ali Nuhu Maimuna Muhammad
Yadda Ali Nuhu Ya Shiryawa Uwar Gidansa, Maimuna Muhammad, Shagalin Birthday. Jarumi A Masana’antar KannyWood Ali Nuhu. Ya Shiryawa Uwar Gidansa Birthday,
Ya Shirya Mata Birthday Din Ne A Wani Otel, Inda Ayi Shagalin Birthday Tare Da Yaransu Ahmad Da Fatima Ali Nuhu, Dama Kuma Sune Yara Kadai Da Jarumin Ya Haifa,
Zuwa Yanzun Dai Kusan Shekaru 20, Kenan Da Ali Nuhun Ya Aure Maimuna, Kuma Suna Cikin Zaman Lafiya Da Jin Dadi.
Ga Bidiyon Yadda Shaglin Birthday Matar Na Ali Nuhu Ya Kasance Wato Maimuna Muhammad,