Shin Waye Mai GasKiya. Mijinta Ko Mai Shirya Fim

0

Shin Waye Mai GasKiya. Mijinta Ko Mai Shirya Fim

Shin Waye Mai GasKiya, Mijinta Da Yace Bai Saketa Ba. Tana Fim Da Aurensa Akanta, Ko Kuma Mai Shirya Fim Da Yace Mijinta Ya Saketa,

Magana Nata Bayyana Game Da Jarumar Da Ake Shirya Fim Din Amaryar Tiktok Da Ita, Wato Hafsat Tuge, Inda Mashiryin Shirin Ya Fito Ya Bayyanawa Duniya Cewa Karyane Cewa Da Akayi Wai Tana Da Aure Tazo Yasata A Cikin Shirinsa.

Inda Yace Matar Da Ta Fito Kwanaki Tana Cewa Itace Mahaifiyarta, Ba GasKiya Bane. Wannan Matar An Bata Kudi Ne Kawai Domin Ta Fito Tayiwa Hafsat Din Qazafi Saboda Suna Rigima Da Wata Yarinya Akan Saurayi.

Related Posts
1 of 405

Ya Kara Da Cewa Hafsat Ta Bayyana Mishi Wannan Matar Bata Da Wata Alaqa Ta Kusa Ko Ta Nesa Da Ita,

Ta Bangaren Wanda Ya Bayyana Shine Mijinta. Mai Suna Sani Umar Gwarzo. Ya Bayyana Cewa Abubuwan Da Ahmad A Bifa Ya Fadawa Manema Labarai. Kawai Ya Fadi Son Ransa Ne. Ba GasKiya A Cikin Maganganun Nashi.

Ga Bayanin Hirar Da Akayi Dasu. Inda Majiyar Mikiya Ta Sami Tattaunawa Dasu.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy