Silar Rasuwar Wadannan Jarumar Da Tarihinsu

0

Silar Rasuwar Wadannan Jarumar Da Tarihinsu

Allahu Akbar! Silar Sanadiyyar Rasuwar Wadannan Jaruman Na kannywood, Da Takaitaccen Tarihi Na Kowane Jarumi A Cikinsu. Mutuwa Dai Guda Daya Ce, Sai Dai Allah Ya Kaddara Kowa Da Irin Yadda Take Zuwa Mishi.

Yau Munzo Muku Da Bayani Yadda Silar Rasuwar Wadannan Jaruman Na KannyWood Ya Kasance, Inda Kowannen Su Daga Ciki Su Gamu Da Ajalinsu Ta Hanyoyi Da Dama.

Related Posts
1 of 405

Jaruman Dai Sun Hada Maza Da Mata, Manya Da Kuma Matasa, Akwai Wanda A Cikinsu Basu Wuce Shekaru 30 Ba. Wasu Kuma Sunba Shekaru 50, Ma Baya.

Atakaice Mun Kawo Muku Bayanin Cikin Bidiyo, Muna Fatan Allah Ya Jikansu Da Rahama, Ya Kuma Gafarta Musu. Mu Kuma Idan Tamu Tazo Allah Ya Kyautatat Karshenmu. Amin Summa Amin.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy