Tirkashi Saurayin Wata Jarumar Kannywood Ya Siyamata Cake din birthday dinta a Zunzurutun Kudi Naira Miliyan Uku N3,000,000

0

Tirkashi Saurayin Wata Jarumar Kannywood Ya Siyamata Cake din birthday dinta a Zunzurutun Kudi Naira Miliyan Uku N3,000,000

Tirkashi Saurayin Wata Jarumar Kannywood Ya Siya Cake din birthday dinta a Zunzurutun Kudi Naira Miliyan Uku N3,000,000

Wannan gagarumin taro ya samu halartar Wasu daga cikin Abokanan sana’arta Kamar irinsu Asme waliki, Ummi gayu, Malam ibrahim Sharukhan wanda shine ya Gabatar da MC a wurin taron da dai Sauran su.

Sai dai bayan bayyanar Vedion Shagalin Bikin ne mutane da dama sun tofa albarkacin bakinsu Inda mafi rinjayen suka kuce al’amarin kan cewa wannan rashin ilimine da kuma rashin sanin ciwon kai, domin akwai al’umma da dama wanda suke cikin hali na talauci sannan ga gidajen marayu nan daya kamata a taimakawa amma anzo an siya cake har naira miliyan uku.

A wani bangaren Kuma abin ya burge wasu inda sukaita sanya albarka da fatan Alkhairi gadai Cikakken vedion yadda bikin ya kasance nan kamar haka.

KU KARANTA WANNAN:

Duk macen da take fama da kumburin gaba wanda yake hanata jin dadin saduwa ga maganin da zai warkar da ita

Wasu mutanen da dama suna ta’allaka kumburin gaban mace a matsayin wani nau’i na ciwon sanyin kara, wanda za’a iya yarda da hakan duba da yadda sanya fatar jikin mutum ta dauki iska, ko kuma ruwa a jikinta.

Kumburin gaban mace yana faruwa ne sakamakon wasu yanayi masu tarin yawa dake jikin dan adam, musamman jinsin mata. Bisa wannan dalili yasa zamu kawo muku hanyar da zaku bi domin magance ta cikin sauƙi.

Related Posts
1 of 405

Sau da yawa magance cuta ko jinya baya nufin warkar da ita gaba daya ne, a’a yana dai rage zafi da kuma radadin ciwon ga mutum ne kawai. Amma cikin ikon Allah, wanda shine me kaddara komai, sai a samu sauki har a rabu da jinyar ko cutar gaba daya.

Ga dukkan masu bukatar wannan hadi, sai a nemi abubuwan da zan lissafo domin neman dacewa a wurin ubangiji.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;

Garin Magarya
Garin Hulba
Garin Tafarnuwa
Man Shanu

Yadda zaku haɗa wannan magani;

Bayanin yadda za’a hada abu ne mai saukin gaske, kuma ba’a fiya yawan samun matsala ba wajen yinsa.

Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki gauraya sai ki kwaba da man shanu ki dunga matsi da shi.
Da yardar Allah zakiga cigaba.

Kada Kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy