Tofa Gaskiyar Magana akan kuɗin da Hadiza gabon tabawa safara’u

0

Tofa Gaskiyar Magana akan kuɗin da Hadiza gabon tabawa safara'u

Hadiza Gabon mutuniyar Kirki, yanzu muke samun labarin Hadiza Gabon ta bawa Safara’u gudummawar Naira Dubu Dari Biyar 500,000 domin ta Kara akan Kudin datake hadawa na shirin fara Sana’a.

Sannan tana hadata da sauran mutanen datake Ganin zasu iya bawa Safara’u tasu gudummawar ta kudi domin fara Sana’a gadan gadan.

Related Posts
1 of 408


Tabbas Hadiza Gabon ta kyauta.

An Kammala Ginin Gidan Matar Nan Baiwar Allah Makauniya Datake Kwana A Daki Mai Kama Da Akurkin Kaji Wanda Alhaji Yazeed Shehu Danfulani Yadauki Nauyin Gyarawa A Sati Biyu Daya Gabata A Unguwar Saminaka Garin Gusau.

Wane Fata Zaku yi ma wannan bawan Allah.?

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy