Tofa! Rarara ya tabbatar da Soyayya ce tsakanin su da Aisha Humaira 

0

Tofa! Rarara ya tabbatar da Soyayya ce tsakanin su da Aisha Humaira

Aisha humaira Dai Tana Daya Daga Cikin Jarumai Mata Da Tauraruwarsu Ke Haskawa A Masana’antar KannyWood, Sai Dai Anga Lokaci Guda Ta Jingine Harkar Fina Finan Ta Koma Karkashin Kamfanin Mawakin Wato Rarara Kahutu.

Kafin Komawarta Karkashin Kamfanin Na Mawakin, A Baya Ana Yawan Ganinta Da Mai Shirya Fina Finan Nan. Abubakar Bashir Mai Shadda, Inda Bayan Auren Na Mai Shadda Ne Kwatsam Sai Akaga Ta Koma Bayan Mawaki Rarara Kahutu.

Related Posts
1 of 408


Hakan Yasa Mutane Su Fara Zargin Cewa Kamar Akwai Soyayya Mai Karfi A Tsakaninsu. Ta Yanda Ko Da Yaushe Ake Ganinsu A Tare.

Shin Akwai Soyayya Ne TsakaninKa Da Jaruma Aisha Humaira?

Wannan Itace Tambayar Damai Gabatarwa Ta Mishi A Cikin Shirin. Inda Mawakin Ya Bada Amsa. Ga Abin Da Mawakin Ke Cewa A Wanann Bidiyon.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy