Turƙashi kotu ta yankewa Abduljabbar Hukuncin Kisa Ta Hanyar Innalilahi 

0

Turƙashi kotu ta yankewa Abduljabbar Hukuncin Kisa Ta Hanyar Innalilahi

A gurguje Kotu ta yankewa Abduljabbar hukuncin kisa ta hanyar rataya

WULAKANCI TUN DAGA DUNIYA

Hakika taba kima da darajar Annabi (SAW) babban bala’i ne

Audu Jebberi ya taba darajar Annabi (SAW) ya hadu da hukuncin da ya dace dashi

Hukuncin kisa ta hanyar rataya
Hukuncin kwace Masallatai guda biyu
Hukuncin kwace Litattafai
Hukuncin hana sauraron karatunsa
Hukuncin haramta manna hotonsa

Tun anan duniya kenan ya wulakanta ya kaskanta, saura ya isa lahira

Allah Ka kara wa Annabi (SAW) daraja أمين

Related Posts
1 of 405

KATON JAKI DA DAKON LITATTAFAI

Bayan da Kotun Musulunci ta zartar masa da hukuncin kisa ta hanyar rataya, Kotu ta kwace Litattafansa gabaki daya saboda katon jaki ne, kwatankwacin yadda Allah Ya bamu misali da Jaki wanda yayi dakon Litattafai bai san abinda ke cikinsu ba a Qur’ani cikin Suratu Jumu’ah

Kotu bata barshi haka ba, ta kwace Masallatansa guda biyu da yake yiwa Manzon Rahama (SAW) batanci

Tsinannen Zindiki zai bar duniya wulakantacce, zai isa lahira a cikin sahun manyan Zindikai da [email protected] da suka yiwa Annabi (SAW) batanci

A yau darajar Kano da Malamanta da jama’arta masoya Manzon Allah (SAW) ya dada karuwa a cikin zuciyata, domin dukkanninsu sun bada gudunmawa wajen kawo karshen wannan zindiki tsinanne haihuwan asara a ban kasa

Yaa Allah Ka kara tsine wa Audu Jebberi albarka, Ka hadashi da dukkan bala’i da musiba

Ga Bidiyon sai ku kalla

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy