Video An Koresu Sanadiyyar Bayyanar Bidiyo Tsiraicinsu

0

An Koresu Sanadiyyar Bayyanar Bidiyo Tsiraicinsu

Jarumai Mata Da.a Koresu Daga Masana’antar KannyWood Dalilin Bayyanar Bidiyon Tsiraicinsu. Sai Dai Maryam Booth Ita Ba’a Koreta Ba. Shin Kunsan Dalili?

Akwai Jarumai Da Dama Dasu Samu Matsala A Masana’antar KannyWood, Inda Hakan Yasa Da Yawansun Su Sami Matsala Tsakaninsu Da Masana’antar, Inda A Koresu Kwata Kwata.

Related Posts
1 of 408


Wacce Wannan Lamarin Ya Fara Afkuwa Da Ita, Maryam Hiyana. Maryam Ta Hadu Da Cikas Tun Bayan Da Wani Faifan Bidiyonta Tare Da saurayinta Ya Bayyana A Duniya, Inda Hakan Yawo Rasa Aikinta. Wanda A Wancan Lokacin Ma Gwamnatin Jihar Kano Bisa Jagorantar Malam Ibrahim Shekarau, Ta Haramta Harkar Shirya Fina Finai A Jihar.

Sai Kuma Wanda Bidiyonsu Ya Bayyana A Shekarun Baya Bayan Nan. Kamar Safara’u Da Kuma Maryam Booth, Ita Safara’u Itama Ta Rasa Aikinta Kwata Kwata Ne Bayan Da Bidiyon Tsiraicinta Ya Bayyana. Hakan Yasa A Koreta Daga Masana’antar Ta Kannywood, Kuma A Canjata A Cikin Shiri Mai Dogon Zango Na Kwana Casa’in.

Bayan Afkuwar Hakan Ne Sai Kuma  Itama Maryam Booth Bidiyon Tsiraicinta Ya Bayyana, Amma Kuma Tun Wancan Loakcin Har Yanzun Ba.a Sami Labarin Cewa An Dakatar Da Jaruman Ba. Ko Menene Yasa Hakan. Kalla Bidiyon Nan Domin Sanin Dalilin Dayasa Ita Maryam Booth Ba.a Koreta Ba Kuma Ba.a Dauki Mataki Game Da Bayyanar Bidiyon Tsiraicin Nata Ba.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy