Video:- Martanin Baban Chinedu Bayan Ya Karbi Sammacin Zuwa Kotu

0
IMG 20200219 131132 345

Har Yanzu Dai Tatsuniyar Da Ta Taso Daga Masana’antar Kannywood Taki Ci Taki Cinyewa Tsakanin Baban Chinedu Da Afakallah Shugaban Tace Fina Finnai Kannywood, Indah Baban Chinedu Ken Baiyana Cewa Afakallahu ne Ya Cinyewa Iyalan Margyayi Ibiro Kudi Da Dr Umar Abdullahi Ganduje Ya Bayar Domin Yiwa Diyar Ibro Kayan Daki.

Yanzu Dai Haka Afakallah Shugaban Tace Fina Finnai Kannywood Ya Yanko Ma Baban Chinedu Sanmacin Zuwa Kotu Idan Har Bai Fito A Social Media Yace Abinda Ya Fada gameda Afakallah Shugaban Kannywood Karya Ne Ba.

Related Posts
1 of 405

Ga Dai Video Nan Ku Kallah Kuji Yadda Baban Chinedu ke Bayani Bayan Ya Karbi Takardar Zuwa Kotu.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy