Video: Matashi Na Matasa – Yahaya Bello 2023, Mawakan Kannywood

0

Wannan wata sabuwar waka ce da gamayyar Mawakan Hausa suka yi, inda su ka yi Kira ga gwamnan kogi Yahaya Bello da ya fito ya karbi shugabancin kasar Nan.

:-

Wakar Mai taken Matashi na Matasa ta bayyana wadansu kyawawan ayyukan gwamnan da suka Hadar da inganta tsaro a  jihar kogi, Kula da harkokin Matasa , yanda ya yaki maganar kwarona,  Ya sa su kiraye kirayen Yahaya Bello da ya fito ya karbi kasa a 2023

Kadan daga cikin Mawakan da su ka yi wakar sun hada da, Ado Gwanja, Abubakar Sani, Nazifi Asnanic, Ikram Kano, Ibrahim Ibrahim, Dan Musa Gombe, Abdul Smart, da sauran su.

Kada Ku Manta Zaku Iya Samun Sabbin Labaran Kannywood Da Sabbin Wakokin Siyasa Dana Hausa Duke A Cikin Wannan Shafin Namu Dake Kokarin Faranta Muku Rayukan Ku.

Zaku Iya Turawa Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram Da Sauran Social Media Domin ‘Yan Uwan Ku Su Karu Da Wannan Post.

Kada Kuyi Kasa A Guiwa Ku Ajiye Munah Comments Dinku Domin Jin Ra’ayoyin Ku Da Bukatun Ku.

Zaku Iya Turo Munah Sako Ta Wannan Email Kamar Haka:- info@pressloadedng.com Ko PressLoadedng@Gmail.com Mungode.

Download Video Now
Your Comments Its Very Important To Us.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy