Wani Boka yashiga hannu wanda Taimakama ‘Yan Ta’adda

0

Masha Allah: boka yashiga hannu wanda yake bawa yan ta adda lakani Innalilahi

Dadumi duminsa: rundunar yan sandan jihar Katsina, ta yi nasarar cafke kasurgumin boka, Sani Bello dan shekara 53 da haihuwa da ya ke zaune akan titin Maiduguri a karamar hukumar Sabuwa ta jihar Katsina, .

Related Posts
1 of 408


Da ya shahara wajen baiwa yan bindiga Sa’a da kuma yi masu rigar layu, wadda ko an harbe su da bindigar ba ta samun su.

Kakakin rundunar yan sandan jihar Katsina, SP Gambo Isa ya bayyana manema labarai cewa a cikin binciken da ake yi masa, an samu rigar layu guda huɗu mallakinsa kuma yana saida duk guda akan Kuɗi Naira dubu sittin.

Ahalin yanzu Yana Han nun Hukumar Yan Sandan jahar katsina inda ake gudanar da bincike domin kamo wasu daga cikin Yan bindiga daya bawa Allah Kara tona asiri shiga nan domin ganin bidiyan

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy