Wani dan ta adda da akai ram dashi yayi bayani dallah dallah akan irin ta addancin da suke yi

0

Wani dan ta adda da akai ram dashi yayi bayani dallah dallah akan irin ta addancin da suke yi

Wani dan ta adda da akai ram dashi yayi bayani dallah dallah akan irin ta addancin da suke yi kuma har yafadi wani aiki da sukai kwanan nan wanda ya bayyana yadda suka dauke wasu a hanyar Gusau.

Wani matashin dan ta adda ya shiga hannu hukuma kamar yadda muga bidiyan kuma muka taho muku dashi izuwa wannan shafin namu a dai dai wannan lokacin domin kuma gani da Ida nuwan ku.

Related Posts
1 of 408


Alokacin da hukma take tattaunawa da wannan Dan fashi ko kuma mu wannan kidinafas din ya magantu akan yadda suka ai kata mummunan aiki wanda harda kananan yara abun ya shafa.

Dan haka ga wanda zai kalli wannan sai ya danna wajan wannan katan rubutun da kasa kamar yadda anan ne kai tsaye za ku iya ganin wannan bdiyan.

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy