Wani Mara Kunya Yace Da Rahama Sadau Kijira Naki Video Yana Nan Zuwa

Ita Ma Dai Jaruma Rahama Sadau Ta Gamu Da Wani Hatsabibi A Shafin Twitter Inda Ya Gayamata Wata Magana Mara Dadi, Yadda Ransa Yake So Ku Biyomu Zakuji Yadda Abin Ya Kasance A Tsakanin Su.
Kusan Dai Jarumar Bataji Komai A Ranata Ba Domin Bata Shakkan Duk Abinda Zai Fallasa Nata Wanda Ita Tasan Bata Aikata Ba, Don ya Kirkira Ya Tura A Social Media Gaskiyar Ta CE Zata Fisheta Kuma Mai Gaskiya Yana Tare Da Allah Wanda Duk Yaci Zarafin Wani Toh Allah Zaiyimai Sakaiya.
Kalli Videon Wasan Tauri Na Zaiyanu Zamfara:-
Ga Dai Yadda Firar Ta Gabata A Tsakanin Su.
