Wani Matashi Mai Kimanin Shekaru 35 Ya Kashe Iyayen Sa Guda Biyu
Wannan shine abun da ya kama ta ko waye indai zaiyi batacci ga fiyayyan halitta kawai aga bayan sa a sheke shi kawai Allah yasa muso Annabi Muhammadu S.A.W
Mumutu cikin soyayyar fiyayyan halitta Annabi Muhammadu S.A.W ku kuran ta labarin daga farko har karshe koji abun da yasa ya kashe iya yan nasa da tabarya.
Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun’ Wani Matashi Mai Kimanin Shekaru 35 Ya Kashe Iyayen Sa Guda Biyu Sannan Kuma Yajiwa Masu Rabon Fadan Su Raunika.
Qalu Innalillahi Tabbas Wannan Lamari Yayi Matukar Muni Sosai da Sosai Yanzu Mukai Karo’da Wani Labari Akan Yadda Aka Samu Wani Matashi Mai Kimanin Shekaru 35 Ya Kashe Iyayen Sa da Duka Inda Yasa Tabarya.
Mutuwar Iyayen Wannan Mutun Dai Har Yanzu Haka Yan Sanda Suna Nan Suna Cigaba’da Neman Sa Wato Suna Bincikar Sa Domin Sanin Dalilin Dayasa Ya Kashe Iyayen Sa.
Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Aka Samu Wani Matashi Mai Kimanin Shekaru 35 Ya Kashe Iyayen Sa Zamu’sa Muku Bidiyo Domin Kuji Yadda Wannan Abu Yafaru.
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.